Majalisar kasar Amurka ta amince da kudirin dokar da zai kakabawa kotun duniya takunkumi saboda hukuncin kama shugaban Israela kan kisan da yakewa Falas-dinawa.
Wanda ke son a amince da wannan doka gida 247 ne sai kuma wanda basa so 155 ne wanda akan yasa kudirin ya zama doka.
Dokar ta tanadi hana Visa da kuma sauran takunkumi ga duk wanda ke aiki da kotun da kuma wanda ke baiwa kotun kudin gudanarwa.