Tuesday, May 5
Shadow

Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Yace Ya Bada Umarnin Gyaran Dukkanin Hanyoyin Jihar Kano

Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Yace Ya Bada Umarnin Gyaran Dukkanin Hanyoyin Jihar Kano

Sakamakon karatowar lokacin damuna a yanzu haka gwamnan jihar Kano ya bayar da umarni ga hukumar dake kula da titunan jihar Kano akan a tabbata duk wani titi daya samu fashewa ko zaizayewa a cikin birnin Kano a tabbatar an gyara shi domin samun nutsuwa ga masu ababen hawa.

Wannan umarni da gwamnan ya bayar tuni ya fara aiki domin kuwa tuni hukumar ta KARMA ta fara aikin gyare-gyaren titunan da suka samu matsala.

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Gwamnan Jihar Sokoto Ahmad Aliyu Ya Bada Umarnin Biyan Naira Dubu Talatin A Matsayin Kyautar Goron Sallah Ga Dukkanin Ma'aikatan Jihar Da Na Kananan Hukumomi A Gobe Alhamis

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *