Friday, December 5
Shadow

Gwamnatin Tarayya ta bayar da hutun ranar Ma’aikata 1 ga watan Mayu

Gwamnatin tarayya ta bayar da ranar 1 ga watan Mayu a matsayin ranar hutu dan yin bikin ranar ma’aikata.

Gwamnatin tace akwai bukatar zaman lafiya dan ci gaban masana’antu da tattalin arziki.

Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo ne ya sanar da haka a madadin gwamnatin tarayya.

Karanta Wannan  Ban yadda a bincike ni ba>>Inji Gwamnan Rikon Kwarya na jihar Rivers da shugaba Tinubu ya nada bayan ya kammala wata shida

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *