Friday, December 12
Shadow

Da Dumi Duminsa: Atiku da Peter Obi zasu hada kai domin kayar da Tinubu a zabe mai zuwa-Makusancin Atiku

Atiku da Peter Obi zasu hada kai domin kayar da Tinubu a zabe mai zuwa-Makusancin Atiku.

Dama dai akwai Rahotannin dake ta yawo cewa ana ta kokarin hada kai tsakanin ‘yan Adawa.

Karanta Wannan  Duka kwalejojin ilimi a Najeriya za su fara ba da shaidar digiri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *