Friday, November 27
Shadow

Buhari yafi Goodluck nesa ba kusa ba, ba wai don shi dan Arewa bane-Inji Baba Ahmad

Tsohon Hadimin shugaban kasa, Hakeem Baba Ahmad ya bayyana cewa, Tsohon shugaban masa, Muhammadu Buhari yafi tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan.

Ya bayyana hakane a shafinsa na X inda yace a wancan lokacin an zabi Buhari ne ba wai dan yana dan Arewa ba sai dan ya fi Jonathan.

Saidai wannan muhawara ce da aka dade ana yi.

Karanta Wannan  Babbar Matsalar Buhari itace yasan da baragirbin Gwamnatinsa amma ya kasa ciresu, ni kaina sai da aka so fitar dani daga Villa amma ba kiya>>A'isha Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *