January 14, 2026 by Bashir Ahmed Wadannan hotunan ‘yan kwallon Najeriya, Super Eagles ne da aka ga suna shirin karawa da kasar Morocco. https://twitter.com/i/status/2011457980353695837 Karanta Wannan Yunwa da talauci, fatara, rashin tsaro sun addabi mutanen arewa Amma ana yunwa Tinubu Waka Yana anashuwa, Yana holewa. Babu Kimi. Akwai ranar kin dillanci>>Inji Mahadi Shehu