Friday, December 5
Shadow

Sanata Akpabio yana da wasa sosai sai yasa Natasha tayi amfani da wannan damar ta raina shi-Ndukwe

Sanata Akpabio yana da wasa sosai sai yasa Natasha tayi amfani da wannan damar ta raina shi-Ndukwe.

Sanata Natasha Akpoti dai ta zarki kakakin majalisa, Godswill Akpabio da nemanta da lalata inda ya karyata hakan.

Kuma an nemi ta bada hujja inda tace sai an je kotu zata bayar.

Karanta Wannan  An kwantar da Tauraron Fim din Indiya, Dram a Asibiti

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *