Thursday, November 12
Shadow

Kasar Saudiyya ta sake kama wata data aikata ba daidai ba, inda aka yanke mara haddi

Rahotanni sun bayyana cewa, Kasar Saudiyya ta yankewa wata mata Hukunci irin na Addinin Musulunci bayan samunta da aikata ba daidai ba.

Matar dai ta yi mu’amala irin ta aure da wanda ba Mijinta ba dan kasar Egypt kuma har Rabo ya shiga ta haihu.

Wannan dalili ne yasa aka kamata aka mata haddi kamar yanda addinin Musulunci ya tanada.

Rahotanni sun bayyana cewa, Matar sunanta Esther kuma ‘yar kasar Kenya ce.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Ambaliyar ruwa ta cika kofar gidan Gwamnatin jihar Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *