Friday, December 5
Shadow

Yanzu na yadda tabbas akwai matsalar tsaro a kasarnan>>Shugaba Tinubu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, ya yadda akwai matsalar tsaro a Najeriya.

Ya bayyana hakane a ziyarar da ya kai jihar Katsina.

Shugaban ya sha Alwashin yin amfani da dukkan kayan yaki na zamani da sauransu dan magance matsalar tsaron da ake fama da ita.

Ya jadda cewa, idan ba’a magance matsalar tsaro ba, masu zuba jari ba zasu iya zuwa Najeriya ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Tun da dai Malam Lawal Triumph an ce ya kawo hujjar kalamansa ya kasa kawowa, to muna jira mu gani za'a kaishi kotu kamar yanda akawa Abdul Jabbar?>>Inji Abdulfatahi Sani Tijjani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *