Monday, December 9
Shadow

Kalli Bidiyon yanda matar shugaban kasar Botswana ta durkusa har kasa ta gaisheshi yayin da ake rantsar dashi

A yayin da ake rantsar da shugaban kasar Botswana Duma Boko,Matarsa ta durkusa har kasa ta gaisheshi a bainar jama’a.

Kalli Bidiyon anan

Lamarin ya dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  TIRƘASHI: Muna Ƙara Faɗa Ba Za Mu Yi Juyíɲ Mulki A Najeriya Ba, Céwar Shugaban Sojoji

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *