Thursday, December 26
Shadow

Hotuna:A yayin da ake fama a Najeriya Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya kaddamar da sabon ofishinsa

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya kaddamar da sabon ofishinsa a Abuja.

Ya bayyana cewa kaddamar da ofishin nasa na daya daga cikin alkawuran da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yayi.

Karanta Wannan  Na bauta wa Kaduna da gaskiya kuma ina alfahari da hakan - El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *