Friday, November 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Allah ya min Kyau, da haka ba zan auri talaka ba, Talakawan ma neman tsari suke da Talauci>>Inji Wannan Matar

Wannan budurwar ta bayyana cewa bata son Auren talaka.

Ta bayyana cewa, Talakawan ma neman tsari suke da Talauci.

Tace kuma Allah ya mata kyau dan haka ba zata auri talaka ba.

Tace kuma duk wanda ya zageta to shima Talakane.

https://www.tiktok.com/@aresheenty0/video/7597776741293149448?_r=1&_t=ZS-93J5MBjF889
Karanta Wannan  Dalibai 'yan mata na jihar Kebbi Duk Musulmai ne, Karanta Jadawalin sunayensu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *