Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Dan gidan Ministan Abuja, Wike ya wallafa irin rayuwa kece rainin da yake yi

Daya daga cikin ‘ya’yan Ministan Abuja, Nyesom Wike ya wallafa Bidiyon rayuwar kece Raini da yake.

Bidiyon ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta inda aka ganshi a cikin jirgin sama da kasashen waje da sauran gurare na alfarma.

Wasu dai sun bayyana cewa, wannan kudin al’ummar Najeriya ne.

Karanta Wannan  Rundunar Hisbah ta jihar Bauchi ta kai Samame tare da kulle wani gidan Gala da ke Kangere tare da Lika sammaci ga mai gidan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *