Friday, October 16
Shadow

Kalli Bidiyo: Dan gidan Ministan Abuja, Wike ya wallafa irin rayuwa kece rainin da yake yi

Daya daga cikin ‘ya’yan Ministan Abuja, Nyesom Wike ya wallafa Bidiyon rayuwar kece Raini da yake.

Bidiyon ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta inda aka ganshi a cikin jirgin sama da kasashen waje da sauran gurare na alfarma.

Wasu dai sun bayyana cewa, wannan kudin al’ummar Najeriya ne.

Karanta Wannan  Allah Sarki Kalli Bidiyon: Malama Hafsat me Karatun Qur'ani a Tiktok ta koka bayan da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya biya mata Umrah amma da sunayen wanda zasu tafi ya fito bata ga sunanta ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *