Thursday, February 6
Shadow

Da Duminsa: Jami’an tsaro sun kkashe mutane 4 a Rimin Auzinawa, karamar hukumar Ungoggo ta jihar Kano biyo bayan rikicin rushe gidaje

Ana zargin kashe mutane hudu a Rimin Auzinawa, Karamar Hukumar Ungogo ta Jihar Kano, bayan wani rikici da jami’an tsaro kan rushe gine-gine.

Rahotanni sun bayyana cewa an harbe mutanen ne bayan da suka mayar da martani kan rushewar gidajensu.

Karanta Wannan  Gwajin ciwon koda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *