Friday, December 5
Shadow

Zan halarci taro kan tsaro da majalisa ta Shirya>>Ministan Tsaro Badaru

Ministan tsaro, Muhammadu Badaru ya bayyana cewa, zai halarci taron tsaro da majalisa ta shirya.

Ya bayyana hakane a ranar Lahadi ga manema labarai.

Badaru a baya yace canja tsarin tsaro ne zai fi kawo ci gaban matsalar tsaro a taron ba.

Saidai a yanzu yace shawarwarin da za’a bayar a wajan taron zasu taimaka wajan aiwatar dasu a aikata dan kawar da matsalar tsaron.

Karanta Wannan  Mata a unguwar Kofar Mata a jihar Kano na zanga-zangar lumana akan faɗan daba da ya addabe su.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *