Thursday, February 5
Shadow

Bidiyon da aka yi zargin An ga jirgin sama na kaiwa ‘yan Bìndìgà a daji makamai ya dauki hankula

Wani Bidiyo ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga wani jirgin sama me saukar Angulu yana tashi a Daji da mutane da yawa.

An dai yi zargin cewa, ‘yan Bindiga ne aka kaiwa makamai a cikin jirgin.

Saidai babu wata kafa me inganci data tabbatar da hakan.

Karanta Wannan  Gidana na Alfarma da ake ta cece-kuce akai na ginashi ne tun kamin in zama Minista>>Inji Ministan Wutar Lantarki, Adebayo Adelabu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *