Wednesday, November 19
Shadow

Ina zuwa Masallaci, da Coci da gurin masu bautar Gumaka saboda nasan duk dai Allah daya ake bautawa>>Inji Mawakin Najeriya, Portable

Mawakin Najeriya me yawan jawo cece-kuce, Portable ya bayyana cewa yana zuwa kusan duka guraren ibada da ake dasu a Najeriya, watau Masallaci, Coci, da wajan masu Bautar Gumaka.

Yace dalilinsa na yin hakan shine yasan duk Allah daya ake bautawa.

Yace yana rokon Allah kuma Allah na amsa mai du’a’insa.

Karanta Wannan  DATTIJUWA TA SAUKE KUR'ANI: Allah Ya Sa A Amfana Da Abinda Aka Karanta Baaba!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *