Monday, October 12
Shadow

Bidiyon da aka yi zargin An ga jirgin sama na kaiwa ‘yan Bìndìgà a daji makamai ya dauki hankula

Wani Bidiyo ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga wani jirgin sama me saukar Angulu yana tashi a Daji da mutane da yawa.

An dai yi zargin cewa, ‘yan Bindiga ne aka kaiwa makamai a cikin jirgin.

Saidai babu wata kafa me inganci data tabbatar da hakan.

Karanta Wannan  Gwamna Abba Kabir Yusuf ya sha Alwashin daukar mataki akan Malam Lawan Triumph bayan da aka kai masa korafi akan kalaman da yayi kan Janabin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *