Saturday, December 13
Shadow

Sojojin Najeriya sun tsere daga sansaninsu a Gubio dake Jihar Borno bayan da masu ikirarin Jìhàdì suka durfafesu zasu kai musu hari

Rahotanni da hutudole ke samu daga garin Gubio na jihar Borno na cewa, Kungiyar ÌSWÀP ta yi yunkurin kaiwa garin hari ranar Litinin amma Sojoji suka dakile harin.

Saidai Ranar Talata, Kungiyar ta sake durfafar garin inda ta nufi sansanin sojojin da afka mai da yaki.

Saidai mutanen garin na sanar da sojojin, a wannan karin sai aojojin suka tsere.

Rahoton yace ko da kungiyar ta ji sojojin sun tsere sai ta fasa kai harin suka juya.

An ce dai daga baya sojojin sun koma sansanin nasu.

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMI: Atiku, Peter Obi, Amaechi, Kashim Ibrahim-Imam da sauran manyan shugabanni sun fara wani babban taron haɗaka yanzu haka a Abuja, domin tsara yadda za su kayar da Tinubu a zaɓen 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *