Saturday, December 13
Shadow

KARON FARKO: Shugaban Ƙasar Amurka, Donald Trump, ya ziyarci Babban Masallacin Sheikh Zayyad da ke Abu Dhabi, wanda ke ɗaya daga cikin manyan masallatai a duniya mai cike da fasahar gini ta zamani

KARON FARKO: Shugaban Ƙasar Amurka, Donald Trump, ya ziyarci Babban Masallacin Sheikh Zayyad da ke Abu Dhabi, wanda ke ɗaya daga cikin manyan masallatai a duniya mai cike da fasahar gini ta zamani.

Trump ya ziyarci masallacin ne a yayin ziyararsa zuwa babban birnin Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE).

Ya samu rakiyar Sheikh Khaled bin Mohamed, Yarima Mai Jiran Gado na Abu Dhabi.

Karanta Wannan  Gwamnan Jihar Bauchi ya mika yaran da aka sace daga Bauchi zuwa Anambra hannun iyayensu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *