Thursday, November 12
Shadow

RAN MAZA YA ƁACE: Shugaban Hafson Sojojin Nijeriya, Janar Christopher Musa ya sauka jihar Borno, don ƙarfafa wa dakarun Sojin Nijeriya gwiwa, biyo bayan yawaitar hare-haren ‘yan tà’àddà

RAN MAZA YA ƁACE: Shugaban Hafson Sojojin Nijeriya, Janar Christopher Musa ya sauka jihar Borno, don ƙarfafa wa dakarun Sojin Nijeriya gwiwa, biyo bayan yawaitar hare-haren ‘yan ta’addan B0k0 Hqrqm.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ku Daina ganin Tshàgyèràn Dhàjì tare da jami'an mu a wajan sulhu ku rika mamaki, doka ta hana mu kamasu idan suka fito Sulhu>>Inji Shuaban 'Yansandan Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *