Yau Tsohan Shugaban Kasa Na Mulkin Soja Janar Sani Abacha Ke Cika Shekara 26 Cif Da Rasuwa.
A ranar 8 ga watan Yuni 1998 Allah Ya yi wa tsohan shugaban kasar Najeriya na mulkin Soja, Janar Sani Abacha rasuwa; Yau shekara ashirin da shidda da ke nan.
Da Wadanne Irin Ayyukan Alheri Ku Ke Tunawa Da Shi?
Allah Ya Jikansa Da Rahama!
Daga Jamilu Dabawa