
Shahararren dan Daudu, Idris Okuneye wanda aka bi sani da Bobrisky ya yiwa Likitoci ln da suka masa aikin kara girman nono godiya.
Bobrisky ya bayyana hakane a shafinsa na Instagram inda yace yana godiya yanda suka kara masa girman nonuwa da hasken fata da gyaran labba da sauransu.

Sabon Hoton da ya saki yasa mutane na cewa tabbas ya koma mace.