Friday, December 5
Shadow

Zan koma jam’iyyar APC duk wanda ba zai biyo ni ba sai ya ajiye mukamin dana bashi ya kara gaba>>Inji Gwamnan Jihar Akwa-Ibom

Gwamnan jihar Akwa-Ibom, Pastor Umo Eno ya bayyanawa kwamishinoninsa cewa zai koma jam’iyyar APC.

Yace bai kamata hakan ya zowa mutanen nasa da mamaki ba inda yace duk wanda ya ga ba zai iya binsa zuwa APC ba sai ya ajiye mukamin da ya bashi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon diyar Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu a Landan da ya jawo cece-kuce sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *