
Shugaban jam’iyyar APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya chashe a yayin da shahararren mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya wakeshi.
Lamarin ya farune a wajan babban taron jam’iyyar APC na kasa daya gudana a fadar shugaban kasar dake Abuja.
Da yawa dai sun bayyana mamakin ganin rawar ta Ganduje.