Friday, December 5
Shadow

Kalli Yanda lamarin ya faru: ‘Yan tà’àddà sun nutse a ruwa yayin da suke gudun neman tsira an kàshè guda 21 yayin da sojoji suka kai musu samame a Katsina

Sojojin Najeriya sun bayyana cewa, wasu ‘yan ta’adda sun nutse inda suka kashe gudan 21 a samamen da suka kai musu a maboyarsu dake jihar Katsina.

Lamarin ya farune ranar Juma’a, 23 ga watan Mayu na shekarar 2025.

Lamarin ya farune a kauyen Ruwan Godiya, dake karamar hukumar Faskari ta jihar Katsinar.

Hukumar sojin ce ta sanar da hakan ta shafinta na X inda tace rundunar sojojinta ta “Operation Fasan Yama,” ce ta samu wannan nasarar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wasu daga cikin Musulmai na cin kazantacciyar Halitta, Alade, da shan Giyya da Mu'amala da mata masu zaman kansu>>Inji Alpha Charles Borno

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *