Monday, September 28
Shadow

Kalli Bidiyo: Anata tsinewa wannan matar bayan da aka ga tana fada da tsohuwar da ta yi jika da ita tana dukanta

Wata mata ta sha tofin Allah tsine bayan da aka ga Bidiyon ta ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda take fada da tsohuwa wada zata iya yin jika da ita.

https://twitter.com/BolanleCole/status/1926206225693213123?t=WlnHkQcRa1ONS13rPr1ifw&s=19

Badai a san a ina ne Lamarin ya faru ba amma an ga matar tana dukan tsohuwar da itace.

Karanta Wannan  Gwamnatin tarayya ta baiwa 'Yan kasar India dubu 11 aikin kamfanin man fetur me albashi me kauri, Kungiyar ma'aikatan man fetur ta PENGASSAN tace bata yadda ba dole a maidasu kasarsu a baiwa 'yan Najeriya aikin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *