Wata mata ta sha tofin Allah tsine bayan da aka ga Bidiyon ta ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda take fada da tsohuwa wada zata iya yin jika da ita.
Badai a san a ina ne Lamarin ya faru ba amma an ga matar tana dukan tsohuwar da itace.