
Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah ta bayyana dalilin da yasa Tsohon Mijinta, Sani Danja ya aureta.
Mansurah ta bayyana hakanne a wata hira da BBChausa ta yi da ita inda take cewa ita ba ‘yar Iska bace.
Tace da ita ‘yar iska ce da Sani Danja bai Aureta ba.
Kalli Bidiyon hirar:
Mansurah dai ta tabbatar da cewa Aurenta na biyu ya mutu ne a hirar da BBC inda tace mijin nata yaudararta yayi.