Yadda jami’an hukumar birnin Tarayya Abuja FCT suka rufe hedikwatar jam’iyyar PDP.
An rufe hedikwatar jam’iyyar PDP da ke unguwar Wuse a Abuja, da misalin karfe 2:05 na rana a ranar Litinin.