Monday, September 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani da ya siyo tsire aka zuba masa a takardar kammala Digiri na biyu(Masters) na wani Dalibi

Wannan wani ne da ya siyo Tsire amma aka zuba masa a takardar kammala Digiri na biyu na wani dalibi watau Masters.

Lamarin ya bashi mamaki inda ya daga yake kallo sannan ya wallafa a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Karanta Jadawalin Fitattun 'Yan Siyasa Goma Da Suka Fi Kowanne Dan Siyasa Kudi A Nijeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *