Monday, September 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wani dansanda ke Tambele a Titi bayan yayi mankas

Wannan wani dansanda ne dake ta Tambele a Titi mutane na binsa suna masa Bidiyo da eho bayan ya bugu.

An ga dan uwansa dan sanda yana hanawa a daukeshi Bidiyon saidai hakan bai hana mutane dauka ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Nisan dake tsakanin Talakawa da sahun Gwamnan Kebbi ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *