
Ka Mayarwa Da PDP Da Sauran Ma’aikatun Da Ka Karbe Musu Ofisoshinsu, Amma Ka Tabbatar Sun Biya Harajin Nan Da Makonni Biyu, Umarnin Tinubu Ga Ministan Abuja, Wike.
Gine-gine 4,794 ne aka samu da wannan laifi.
Saidai shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya ce a bude gine-gine da aka rufe saboda rashin biyan Harajin inda yace ya basu Kwanaki 14 su biya.