Friday, June 26
Shadow

An baiwa Gwamnatin tarayya shawarar ta sa a Dauki Azumi duka Najeriya gobe dan awa ‘yan kwallon Najeriya, Super Eagles Addu’ar samun nasara a wasan da zasu yi da Morocco

An baiwa Gwamnatin tarayya shawarar tasa a dauki Azumi gobe, Laraba dan a taya ‘yan kwallon Najeriya, Super Eagles addu’ar nasara.

Ranar Alhamis idan Allah ya kaimu za’a buga wasan kusa dana karshe tsakanin Najeriya da me masaukin baki, Morocco.

Me sharhi akan harkar tsaro, Deji Adesogan ne ya bayar da wannan shawarar.

Karanta Wannan  Babu Sauran mazan aure a Najeriya, Abin takaici wai yanzu da ka hadu da namiji sai yace maka kawai....yake so>>Inji Wannan matar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *