NNPCL Ta Zaftare Farashin Man Fetur Daga Naira 910 Zuwa Naira 895.

Ana siyar da man fetur din ne akan wannan sabon farashin a wasu gidajen man fetur NNPCL dake fadin Abuja.