Tuesday, October 13
Shadow

NNPCL Ta Zaftare Farashin Man Fetur Daga Naira 910 Zuwa Naira 895

NNPCL Ta Zaftare Farashin Man Fetur Daga Naira 910 Zuwa Naira 895.

Ana siyar da man fetur din ne akan wannan sabon farashin a wasu gidajen man fetur NNPCL dake fadin Abuja.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Shekarar mu 10 da aure muna zaune a gidan haya ashe matata na da gidaje ban sani ba>>Magidanci ya koka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *