
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da dakataccen gwamnan jihar Rivers, Simi Fubara a Legas.
Fubara ne ya kaiwa Tinubu ziyara a gidansa dake Legas kamar yanda kakakin shugaban kasar, Bayo Onanuga ya bayyana.
Rahoton bai bayyana abinda suka tattauna akai ba.