Wednesday, April 8
Shadow

Wata Sabuwa: Kakakin Jam’iyyar PDP ya koma jam’iyyar APC

Kakakin jam’iyyar PDP a jihar Legas, Hakeem Amode ya koma jam’iyyar APC.

Ya bayyana hakane a wata ganawa da manema labarai tare da masoyansa a Ikeja ranar Litinin.

Sun bayyana cewa, tsohon shugaban jam’iyyar PDP na jihar, Abdul-Azeez Adediran (Jandor), da ya koma APC ne ya dauki hankulansu suka koma jam’iyyar APC.

A jawabinsa yace duka jam’iyyar PDP a jihar daga sama har kasa sun koma APC inda yace saboda jam’iyyar PDP ta tasa alkibla.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ni a wajena babu Malamin da na taba ji ya Zhaghi Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)>>Inji Aminu J Town

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *