Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Wike yake taka rawa a wajan kaddamar da babban dakin taro na kasa da kasa dake Abuja

Ministan babban birnin tarayya, Abuja, Nyesom Wike ya taka rawa a wajan kaddamar da gyaran da akawa babban dakin taro na kasa da kasa.

A yayin kaddamarwar ya taka rawa.

Kuma an sakawa dakin taron sunan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Lamarin ya dauki hankula inda wasu suka yaba, wasu kuwa kushewa suka yi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ministan Tsaro Bello Matawalle ya tabbatar da kama Sojojin da ake zargi da kaucewa suka baiwa tshàgyèràn daji dama suka Dàwùkì daliban jihar Kebbi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *