Friday, January 23
Shadow

Da gaske Ronaldo ya musulunta?

Masoyan dan kwallon kafa, Cristiano Ronaldo musamman Musulmai sai doki suke dan sanin cewa wai da gaske ya musulunta?

Hakan bai rasa nasaba da kasancewarsa yana buga kwallo a kasar Saudiyya wadda kasa ce me tsarki ga Musulunci.

Musuluntar Cristiano Ronaldo zata dauki hankula sosai a tsakanin masoyansa da wadanda ma ba masoyansa ba.

A bayanan da muke dasu a yayin wannan rubutu, babu wata sahihiyar kafa data tabbatar da cewa, Cristiano Ronaldo ya musulunta.

Saidai muna fatan Allah yasa nan gaba ya musulunta.

Karanta Wannan  Buhari ne ya lalata Naira ya mata rugu-rugu, Inji tsohon kakakin majalisar Wakilai>>Yakubu Dogara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *