Thursday, February 26
Shadow

Na Allah basa karewa: Kalli Bidiyon yanda dan Sahu ya mayar da Naira Miliyan 4 da wani dan kasuwa ya manta a cikin kekensa

Wannan wani dan sahu ne da ya mayar da Naira Miliyan 4 da wani dan kasuwa ya manta a cikin kekensa.

https://twitter.com/NigeriaStories/status/1938315073887367651?t=Tsc0rNwMigpWIfkExKB2jw&s=19

Lamarin dai ya sa an ta yaba masa.

Karanta Wannan  Najeriya ta hada kai da kasar China dan horas da sojiji da kera makamai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *