Friday, December 5
Shadow

Ko ta bar Musulunci ne? Wani ya tambaya bayan ganin wadannan hotunan na Tauraruwar fina-finan Hausa, A’isha Saleh

Sabbin hotunan Tauraruwar fina-finan Hausa, A’isha Saleh sun tayar da kura a kafafen sada zumunta inda aka ganta cikin wata shiga dake nuna surar jikinta.

A yayin da wasu suka yaba, wasu sun ce shigar bata dace da ita ba.

Wasu na tambayar shin wai musulmace inda wasu ke cewa ko dai ta bar musuluncinne?

Karanta Wannan  A shekaru 2 da ka yi kana mulki, baka tsinana komai ba sai shegiyar karya kawai>>Kungiyar Kare muradun yarbawa ta Afenifere ta caccaki shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *