
Tinubu Ya Gina Matasa Sama Da Milyan Goma A Arewa, Don Haka Ya Kwantar Da Hankalinsa, Zai Ci Zaben 2027 Da Yardar Allah, Cewar Musa Iliyasu Kwankwaso
“Tinubu ya yi ayyukan alkairi da yawa amma an rasa masu fitowa su fadawa al’umma musamman a yankin Arewa.”, cewarsa
Me za ku ce?