Inna Lillahi wa’inna ilaihi Raji’un Allah yayi wa fitaccen Dan Kasuwa Kuma Attajirin nan na Kano Alh Aminu Alhassan Dantata Rasuwa muna Adua Allah yajikan sa ya gafar tamasa. Za’a sanar da lokacin Jana’zar sa.