
Wani sabon bincike na masana ya gano cewa cin nama na da amfani wajan kawar da damuwa da tsananin bacin rai.
A baya dai ana hana musamman wadanda suka fara manyanta cin nama saboda an ce yana da illa.
Saidai a yanzu sabon binciken yace cin naman yafi barinshi amfani.