Sunday, November 16
Shadow

Sabon Bincike ya gano cewa cin nama na kawar da damuwa da tsananin bacin rai

Wani sabon bincike na masana ya gano cewa cin nama na da amfani wajan kawar da damuwa da tsananin bacin rai.

A baya dai ana hana musamman wadanda suka fara manyanta cin nama saboda an ce yana da illa.

Saidai a yanzu sabon binciken yace cin naman yafi barinshi amfani.

Karanta Wannan  Bayan watanni 3 Dangote ya koma siyo man fetur daga kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *