Sunday, October 4
Shadow

Bidiyo: Kalli yanda wata yar Najeriya ke sharbar kuka bayan da aka hanata shiga kasar Amurka bayan an ga abinda ta rubuta a shafinta na sada zumunta

Wata ‘yar Najeriya ta bayar da labarin cewa an bata Visa ta shiga kasar Amurka.

Amma a yayin bincike, bayan da aka ga abinda ta rubuta, an hanata shiga kasar.

Ta wallafa Bidiyo tana ta kuka hadda majina tana bayar da ba’asin yanda lamarin ya kasance.

Karanta Wannan  Zuwan kwamishinan 'yansandan jihar Lagos wajan taron yakin neman zaben Tinubu ya jawo masa Allah wadai da kiran cewa a cireshi daga mukamin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *