Friday, December 5
Shadow

Shugaba Tinubu ya zo na 3 a cikin shuwagabannin kasashen Duniya da suka fi rashawa da cin hanci

An bayyana shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a matsayin shugaban kasa na 3 mafi rashawa da cin hanci a Duniya.

Wata Kungiya me sunan Organized Crime and Corruption Reporting Project (OCCRP) ce ta bayyana hakan.

Kungiyar tace ta nemi a mika mata sunayen mutane da ‘yan Jarida da shuwagabannin Duniya dan tantance wannan batu.

Shugaban Kenya, William Ruto ne ya zo na daya sai shugaban kasar Indonesia,Joko Widodo ne ya zo na biyu shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ne ya zo na 3.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wallahi Ko America tazo ba zata iya magance matsalar Tsaron Najeriya ba>>Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *