
An kama wannan malamar a Michigan na kasar Amurka saboda yin lalata da dalibinta me kananan shekaru kuma har take baiwa abokiyar aikinta.
Sunan malamar Jocelyn Sanroman kuma shekarunta 26 kuma lamarin ya farune a shekarar 2023.
Abokiyar malamar ta kai kara bayan da malamar ta bata labarin abinda ya faru inda aka kamata.
Mahukunta sun bayyana hakan da cin amana da karya dokar koyarwa.